Marklet
Ishaq Barmo Yusuf

marubuci da mai ilmantar da al'umma

Ishaq Barmo Yusuf (IBY)

Barka da zuwa

Barka da zuwa duniyar Sanin Kai, ’Yancin Tunani, da Alhakin Zaɓi.

Jee Ka Karuu

Jee Ka Karuu dandalin ilmantarwa da wayar da kan al’umma ne da ke ƙarfafa sanin kai, tunani mai zurfi da ’yanci, amfani da ilimi, da ɗaukar alhakin zaɓi domin gina mutum da al’umma masu ci gaba.

Babban Littafi

SANIN KAI: Jagorar Rayuwa da Natsuwar Zuciya

Babban littafin da ke jagorantar rayuwa da samun natsuwar zuciya ta hanyar sanin kai da tunani mai zurfi.

Falsafar IBY

  1. 1SANIN KAIKa fahimci kanka, halayenka, ƙarfinka, rauninka, da manufar rayuwarka.
  2. 2’YANCIN TUNANIKa yi tunani da kanka, ka binciki hujja, ka tantance ra’ayoyi, kuma kada ka zama bawan tunanin wasu.
  3. 3ALHAKIN ZAƁIKa fahimci cewa kowane zaɓi yana da sakamako, kuma ka ɗauki alhakin shawarar da ka yanke.

Makaidu da Rubuce-rubuce

Wani sashe na musamman don wallafa tunani, kasidu masu ilmantarwa, da sharhin da ya shafi rayuwar yau da kullum a harshen Hausa.

WhatsApp don tambayoyi da tattaunawawhatsapp